๐คฏ Arda Gรผler with weak foot assist and his third goal involvement at Euro 2024! ✨๐น๐ทOne goal, two assists. ๐๐ ๐ฒ๐๐๐ซ๐ฌ ๐จ๐ฅ๐. ๐ช Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps July 07, 2024 Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps Comments
Toni Kroos: "Germany ba ita ce ฦasar da ta kasance shekaru 10 da suka gabata ba saboda yawan ฦดan hijira. Batun ฦดan hijira ya zama "Abun da aka kasa shawo kansa" a ฦasar. "Akwai matsaloli a ko ina. Ga yawan cunkoso, abubuwa marasa kyau da yawa." Bugu da ฦari kuma an bayyana cewa tsohon ษan wasan ba zai zauna a ฦasar ba zai cigaba da zama da shi da iyalin sa a Spain ne saboda yana tsoron barin ฦดarsa ta fita da ฦarfe 11 na dare a wani babban birnin Jamus. [ZDFPrisonPlanet] July 07, 2024 Read more
Comments
Post a Comment