Skip to main content
Toni Kroos: "Germany ba ita ce ƙasar da ta kasance shekaru 10 da suka gabata ba saboda yawan ƴan hijira. Batun ƴan hijira ya zama "Abun da aka kasa shawo kansa" a ƙasar. "Akwai matsaloli a ko ina. Ga yawan cunkoso, abubuwa marasa kyau da yawa." Bugu da ƙari kuma an bayyana cewa tsohon ɗan wasan ba zai zauna a ƙasar ba zai cigaba da zama da shi da iyalin sa a Spain ne saboda yana tsoron barin ƴarsa ta fita da ƙarfe 11 na dare a wani babban birnin Jamus. [ZDFPrisonPlanet]
Popular posts from this blog
Comments
Post a Comment